Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Halin Da Bakin Haure Ke Ciki a Girka


Kungiyoyin agaji 19 sun yi kira cikin gaggawa a dauki matakan kawo sauki ga bakin haure sama dubu 17, dake cunkushe a wata cibiya dake tsibirin Girka, wajen da aka gina da zummar tsugunnar da mutane dubu 6. A cewar wata sanarwar hadin gwiwa da aka fitar tun ranar Alhamis.

Kungiyoyin dai na neman a samar da masalaha domin kawo karshen cunkoso da samar da walwala ga bakin hauren.

Akasari Bakin hauren da suka fito daga Syria da Iraqi da Afghanistan da kuma wasu kasashen Afirka, suna zaune ne cikin mawuyacin yanayi a tsibirin Girka dake kusa da gabar ruwan Turkiyya, bisa ga wata sanarwar da kungiyoyin suka sakawa hannu, ciki har da kungiyar Oxfam ta kasa da kasa.

Facebook Forum

Sabbin kotunan soji a Maiduguri za su yi shari’a ga kanana da manyan sojoji

Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Ana ci gaba da muhawara a kan ko daga wane yanki na Najeriya yakamata shugaban kasar na gaba ya fito

Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Aminu Saira

Aminu Saira
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:04:33 0:00
Karin bayani akan Nishadi
XS
SM
MD
LG