Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hari Daga Ketaren Iyakar Afganistan Ya Hallaka Sojoi 4


Kasar Pakistan ta ce an kai wani hari daga tsalllaken iyakar Afganistan, kuma akalla sojoji biyu sun mutu kuma mutane hudu sun raunata.

a yau litinin kakakin sojoji sun bayana cewa harin ya faru ne a Bajaur, a wani bangare da ke da gwamnati mai zaman kanta a yankin sansanin Afghanistan.

A wani rubutaccen jawabi, sojojin Pakistan sun ce suma sun kai harin da ya kashe 'yan ta'ada su 10 yayin da suke neman gudu. Sun baiwa gwamnatin sansanin Afghanistan laifi da suka baiwa yan'tadan damar kai wannan harin.

Mayakan sakai Taliban, a Pakistan sun dau alhakin kai wani hari da aka kai makamancin wannan a satin da ya gabata, ya kuma kashe wani soja na yankin kabilar Khber.

Facebook Forum

Laftanar Janar Farouk Yahaya

Makasan Sheikh Goni Aisami Sun Bata Sunan Sojin Najeriya – Laftanar Janar Farouk Yahaya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG