Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hira Ta Musamman Da Daya Daga Cikin Fasinjojin Da Aka Saki Na Jirgin Kasar Abuja-Kaduna


Cikin jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna.

Muryar Amurka ta yi hira da daya daga cikin mutane bakwai da 'yan bindiga su ka saki na baya bayan nan, daga cikin fasinjojin jirgin kasar da aka yi garkuwa da su sama da kwanaki dari da su ka shige.

Muhammad Dayyabu Faki ya yi bayanai akan wasu abubuwan da su ka faru lokacin da su ke hannun 'yan bindiga, yayin da kuma suke neman taimako don sakin sauran fasinjojin jirgin kasan Abuja-Kaduna da ke hannun 'yan-bindigan.

Saurari ciakken hirar cikin sauti:

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:03 0:00

XS
SM
MD
LG