Jami'an SSS sun yi faretin mutanen da aka kama dangane da harin Nyanya, tare da nuna hotunan wadanda ake nema ruwa a jallo su biyu
Hotunan Wadanda Ake Tuhuma da Kai Harin Nyanya, Mayu 12, 2014
![Ahmad Rufai Abubakar](https://gdb.voanews.com/8868112a-d4ef-4ede-8aad-35ff64fcf697_cx18_cy16_cw79_w1024_q10_r1_s.jpg)
1
Ahmad Rufai Abubakar
![Wadanda aka kama ake zargi da kai harin bam a tashar mota ta Nyanya sune (daga hagu zuwa Dama): Ahmad Rufai Abubakar, Muhammadu Sani, Yau Saidu, Adamu Yusuf da kuma Anas Isah.](https://gdb.voanews.com/c374062a-d31c-4e08-a919-2783104c978d_cx4_cy8_cw90_w1024_q10_r1_s.jpg)
2
Wadanda aka kama ake zargi da kai harin bam a tashar mota ta Nyanya sune (daga hagu zuwa Dama): Ahmad Rufai Abubakar, Muhammadu Sani, Yau Saidu, Adamu Yusuf da kuma Anas Isah.
![Ana nuna hotunan Rufai Abubakar Tsiga (hagu) da na Aminu Sadiq Ogwuche wadanda su har yanzu ab akama su ba, amma kuma an ce sune manyan wadanda suka kitsa hare-haren bam din biyu.](https://gdb.voanews.com/4694fba1-6b2b-4361-8ba6-a3c400a0d583_cx0_cy2_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
3
Ana nuna hotunan Rufai Abubakar Tsiga (hagu) da na Aminu Sadiq Ogwuche wadanda su har yanzu ab akama su ba, amma kuma an ce sune manyan wadanda suka kitsa hare-haren bam din biyu.
![Darektan yada labarai na rundunar sojojin Najeriya, Manjo Janar Chris Olukolade, yake jawabi a lokacin da suka gabatar da mutane 5 da aka kama ana tuhuma da kai harin bam a tashar motar Nyanya.](https://gdb.voanews.com/f50a0ccb-0b40-4f29-8267-818180fe5bba_cx14_cy5_cw80_w1024_q10_r1_s.jpg)
4
Darektan yada labarai na rundunar sojojin Najeriya, Manjo Janar Chris Olukolade, yake jawabi a lokacin da suka gabatar da mutane 5 da aka kama ana tuhuma da kai harin bam a tashar motar Nyanya.