Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘Yan Boko Haram Sun Kai Hari a Kamaru


Abubakar Shekau, Boko Haram (File Photo)
Abubakar Shekau, Boko Haram (File Photo)

Wasu da ake jin ‘yan kungiyar Boko Haram na Nigeria ne sun tsallaka kan iyakarta da Kamaru, sun kai farmaki.

Rahottani daga Kamaru sunce wasu da ake kyautata zaton ‘yan kungiyar Boko Haram da suka jima suna cinna ta’asa a cikin Nigeria ne sun tsallaka kan iyaka sun kai farmaki a cikin kasar Kamaru. Farmakin an kai shine akan wani kampanin mutanen kasar Sin (China) inda aka kashe wani dan China daya, aka yi awon gaba da wani daya kuma. Su ma ‘yan Boko Haram, din an kashe musu mutane. Aliyu Mustaphan Sokoto ya zanta da wakilin VOA a can Kamaru, Mamadou Danda kan abinda ya faru:
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:43 0:00
Shiga Kai Tsaye
XS
SM
MD
LG