Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hukumar Hana Safarar Mutane Ta 'Yanto 'Yan Mata Tara A Ikko


Bakon haure daga Ethiopia yake nuna tabban akubar da masu safarar mutane suka gana masa.

Hukumar Hana Safarar Yara Da Mata Ta Gano Wasu Yara Tara Da Aka Kwaso Daga JIhar Flato Zuwa Legas.

Hukumar hana fasakorin mutane ta sami nasarar kwato 'yan mata su tara da aka kwasa daga jihar Flato zuwa ikko, kan alkwarin za a saka su makaranta da sama musu aiki.

'Yan matan wadan da shekarun haifuwarsu suka kama daga 10-20, wadansu daga cikinsu sun ce ana saka su ayyukan gida, wasu kuma ana turo maza ne suna lalata da su. Kamar yadda zaku ji cikin wannan rahoto da Zainab Babaji ta aiko mana daga Jos.

please wait

No media source currently available

0:00 0:04:27 0:00
Shiga Kai Tsaye

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne - Dayyabu Lawal Bala
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:52 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Bikin Lasar Gishiri

Yadda Aka Yi Bikin Lasar Gishiri A Jamhuriyar Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:32 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG