Accessibility links

Hukumomin Amurka Suna Gargadi Ga 'Yan Kasar Suyi Takatsa-tsan Kai Ziyara Nijar

Shugaban Nijar Mahamadou Issoufou.

Hukumomin Amurka suna gargadin Amurkawa da suyi hattara da kai ziyara kasar Nijar musamman saboda matsalolin tsaro.

Hukumomin Amurka suna gargadin Amurkawa da suyi hattara da kai ziyara kasar Nijar musamman saboda matsalolin tsaro.

Amma cikin wannan rahoto da wakilinmu a Niamey Abdoluaye Mammane Ahmadou ya aiko mana, yace cikin wasu dalilan da suka sa Amurka ta dauki wannan mataki harda matsalar karancin wutan lantarki.

XS
SM
MD
LG