Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Batun Umurnin Tinubu Ga Jami’an Tsaro Akan Yara 287 Da Aka Sace, Maris 11, 2024


Babangida Jibril
Babangida Jibril

KANO, NIGERIA - A shirin Ilmi na wannan makon, a ranar Asabar din da ta gabata ne mataimakin shugaban kasar Najeriya Kashim Shettima ya kai ziyarar jajantawa jihar Kaduna dangane da sace dalibai 287 da aka yi a Kuriga da ke karamar hukumar Chikun a jihar, inda ya ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya umarci jami’an tsaro da kada su gaza har sai ‘ya’yan makarantar da aka sace sun koma ga iyayensu babu ko ciwo.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Batun Umurnin Tinubu Ga Jami’an Tsaro Akan Yara 287 Da Aka Sace, Maris 11, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:53 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG