Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Imam Mohammed Nurain Ashafa Da Pastor James Wovel Wuya Sun Amsa Tambayoyi Akan Samun Zaman Lafiya Tsakanin Musulmi Da Kirista A Nigeria


Imam Mohammed Nurain Ashafa Da Pastor James Wovel Wuya Sun Amsa Tambayoyi Akan Samun Zaman Lafiya Tsakanin Musulmi Da Kirista A Nigeria

Imam Mohammed Nurain Ashafa Da Pastor James Wovel Wuya

Rahotanin sun baiyana cewa fiye da mutane dari takwas aka kashe a sakamakon tarzomar da suka danganci sakamakon zabe a Nigeria. Tun kuma ba yau ba ake samun riginginmu tsakanin Musulmi da Kirista. Shin yaya ne za'a fahimci juna tsakanin Musulmi da Kirista a mutunta juna a zauna lafiya a Nigeria? Domin a kara fahimtar juna da kuma amsa wadannan tambayoyi da wasu tambayoyin, filin sai BANGO YA TSAGE ya gaitayo Imam Mohammed Nurain Ashafa da Pastor James Wovel Wuye na cibiyar wanzar da zaman lafiya tsakanin addinan Nigeria.

XS
SM
MD
LG