Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ina Alfahari Da Fannin Nishadantarwa Na Najeriya - Sanwo-Olu

Sanwo-Olu a wajen bikin karrama mawaka na Headies (Facebook/Sanwo-Olu)
Sanwo-Olu a wajen bikin karrama mawaka na Headies (Facebook/Sanwo-Olu)

An yi bikin karrama mawakan ne a karo na 15, wannan kuma shi ne karon farko da aka yi a Amurka.

Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya jinjinawa fannin nishadantarwa Najeriya, yana mai nuni da yadda wakokin kasar suke yin fice a duniya.

Sanwo-Olu ya bayyana hakan ne a shafinsa na Facebook, bayan da ya halarci taron karrama mawaka na Headies da aka yi a birnin Atlanta na jihar Georgia da ke Amurka a karshen makon da ya gabata.

An yi bikin karrama mawakan ne a karo na 15, wannan kuma shi ne karon farko da aka yi a Amurka.

Ga hotunan yadda gwamnan ya halarci bikin:

Sanwo-Olu a wajen bikin karrama mawaka na Headies Satumba 2022 (Facebook/Sanwo-Olu)
Sanwo-Olu a wajen bikin karrama mawaka na Headies Satumba 2022 (Facebook/Sanwo-Olu)
Sanwo-Olu a wajen bikin karrama mawaka na Headies (Facebook/Sanwo-Olu)
Sanwo-Olu a wajen bikin karrama mawaka na Headies (Facebook/Sanwo-Olu)
Sanwo-Olu a wajen bikin karrama mawaka na Headies (Facebook/Sanwo-Olu)
Sanwo-Olu a wajen bikin karrama mawaka na Headies (Facebook/Sanwo-Olu)

Bidiyo

Saurari Dalilin Da Ya Sa Ummi Zeezee Ta Ce Tana So Ta Kashe Kanta A Hira Da Wakiliyar VOA Baraka Bashir
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:39 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

VOA CASU

VOA CASU: Saurari Bayanin Jarumar Kannywood, Nafeesa Abdullahi
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:24 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

VOA CASU

VOA CASU: Bikin Yini Na Auren Zawarawa A Kano
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:27 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG