Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Iyalan Otto Warmbier sun sanar cewar ya rasu


American student Otto Warmbier, center, is escorted at the Supreme Court in Pyongyang, North Korea, March 16, 2016. North Korea's highest court sentenced Warmbier to 15 years in prison after he allegedly attempted to steal a propaganda banner.

An maido da Warmbier Amurka makon jiya a some. Likitocin a garinsa Cincinnati, Ohio sunce dan shekaru ishirin da biyu ya sami mutuwar kwakwalwa lokacin da yake Koriya ta Arewa, sai dai babu tabbacin abinda yasa hakan ta faru.

Koriya ta Arewa ta bayyana cewa, Warmbier ya yi doguwar sumar ne jim kadan bayanda aka yanke mashi hukumci a watan Maris bara, sabili da satar wani hoton siyasa a wani Otel din Koriya ta Arewa. Gwamnatin ta bayyana cewa, matashin ya shiga doguwar suma ne bayanda ya kamu da wata cuta dake kashe jijiyoyi, da aka kuma bashi maganin barci.

Sai dai iyayen Warmbier sun karyata haka, suka ce gwamnatin ta gallawa Otto azaba.

Facebook Forum

Bidiyo

Mijin Aljana A Kano: Shin Dama Aljanu Na Da ATM’ Na Kudi?
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:04 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
Yadda Aka Kashe Sojojin Najeriya 11 A Jihar Benue Da Ke Arewacin Kasar
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:34 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG