A sauran jahohi irin su Yobe, Borno, da Adamawa harakokin kasuwanci sun tsaya ba kamar da ba.
WASHINGTON, DC —
Idan kuna biye da mu dai, kun san cewa abokin aikin mu Ibrahim Alfa Ahmed yana ziyarar aiki a Najeriya, inda yake zagaya arewacin kasar. Yanzu haka yana Kano inda aka yi ta kai ruwa rana a makon da ya wuce, game da nadin Sarki Sunusi Lamido Sunusi, kan haka ne Bello Habeeb Galadanchi ya tattauna da Ibrahim don ji ko akwai wani abu da ke faruwa ne a Kanon har yanzu?
Za ku iya son wannan ma
-
Fabrairu 07, 2023
Ranar Karfafawa Mata Sa Hijabi
-
Fabrairu 07, 2023
An Yi Wa Dimokradiya Karan Tsaye - Kwararrur Siyasa