Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jihar Oyo Zata Kafa Wani Kwamitin Bincike Kan Tarzomar da ta Halaka Wani Speton 'Yansanda


Olumide Oyedeji, dan kwallon kwando a Amurka yake magana a wani sansanin horasda matasa kwallon kwando.

Tarzomar ta barkene kwanaki biyu bayanda gwamna Abiola Ajimobi,ya kammala rangadi zuwa kananan hukumomin jihar.

Da yake magana a bikin kaddamar da kwamitin a yau Asabar, Gwamna Ajimobi yace, kwamitin yana da alhakin gano bata garin da suka aikata barnar da ta kai ga halaka speto na 'Yansanda.

Al'amarin da ya auku a yankin Bamfato, matasan sun kona shaguna da gidaje da a ciki da kewayen wurin.

Gwamna Ajimobi ya gargadi matasa su nemi ayyukan yi maimakon shiga rigima da kuma tada fitina.

Hakan suma mazauna yankin ya shawarcesu da kada su kyale zauna gari banza wadanda aka koro su daga wasu wurare dake cikin jihar su sake kaka-gida a yankin.

Ga karin bayani.

Jihar Oyo Zata Kafa Wani Kwamitin Bincike Kan Tarzomar da ta Halaka Wani Speton 'Yansanda - 2'10"
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:10 0:00

XS
SM
MD
LG