Accessibility links

Wani mutumin garein Bajoga ya ba mu labarin cewa jiragen saman sojojin Najeriya suna kai farmaki kan 'yan bindigar da suka kai hari cikin garin.

Wani mutumin garein Bajoga ya ba mu labarin cewa jiragen saman sojojin Najeriya suna kai farmaki kan 'yan bindigar da suka kai hari cikin garin.

Mutumin da yaso a sakaye sunanshi yace "yanzu kam, muna jin karar bindiga jifa jifa, amma da sauki."

"An turo sojoji jiya, amma yanzu dai, wani aboki na yayi mun waya daga Ashaka, cewa sojojin suna nan sun kamo hanya daga Ashaka, sun nufo Bajoga."

A halin yanzu dai an samu kwanciyar hankali a Bajoga.

XS
SM
MD
LG