Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Joe Biden Ya Shiga Jerin Masu Neman Takarar Shugabancin Amurka

Tsohon mataimakin shugaban Amurka, Joe Biden, ya sanar da cewa zai nemi Jam’iyarshi da Democrat ta tsaida shi takarar shugaban kasa na 2020, abin da nan da nan ya maida shi dan takarar jam’iyar Democrat dake kan gaba da zai iya kalubalantar Shugaba Donald Trump.

Photo: Reuters

XS
SM
MD
LG