Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya Aminu Waziri Tambuwal Ya Ziyarci Murya Amurka

Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya Mr. Tambuwal ya gana da Murya Amurka a Washington DC ya tattauna kan cigaba da harkokin siyasa a Najeriya da kuma tsakanin Amurka da Najeriya ranar 12 ga watan Satumba.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG