Accessibility links

Ranar Jumma'a Alhazan Shiyyar Kano Ke Fara Tashi


'Yan Najeriya dake arewa maso gashin kasar, mahaifar kungiyar Islama mai tsatsauran ra'ayi sun yi bikin karamar sallah ranar Alhamis da addu'o'i cikin murna da annashuwa da gaisuwar bangirma da jama'a fiye da 10,000 suka kaiwa Shehun Borno a fadarsa.

Alhazan Kano da Jigawa sun fara haramar tashi zuwa kasa mai tsarki

A daidai lokacin da ake kaddamar da tashin jirgin farko a Maiduguri, shugaban hukumar Alhazan Najeriya mai kula da shiyyar Kano Alhaji Umar Bala ya gudanar da taro da shugabannin hukumomin alhazai na jihohin Kano da Jigawa da kuma jami’an kamfanonin jiragen saman da za suyi jigilar alhazan shiyyar.

XS
SM
MD
LG