WASHINGTON DC —
Yau kallabinmu ta mako, wata mace ce da ta yi suna a nan amurka a sana’ar fura. Zamu kuma yi dubi kan yadda mata suke daukar tsufa da kuma matsalar shan miyagun kwayoyi tsakanin matan aure.
Saurari shirin:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.
Dandalin Mu Tattauna