Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ma'aikatan Kamfanin NetDragon Sun Kaiwa Yemi Osinbajo Ziyara

Mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbajo da ma’aikatan kamfanin kimiyya da fasaha na NetDragon bayan da suka kai masa ziyara inda shugaban kamfanin Mr Dejian Liu, ya jagoranci ziyarar a fadar shugaban kasa dake Abuja.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG