Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

KASUWA: Harkokin Cinikayya A Kasuwar Ganawa Da Ke Nijer, Mayu 29, 2022


Yayin da ake hada-hadar sayen kayan masarufi a wata kasuwa a Kano
Yayin da ake hada-hadar sayen kayan masarufi a wata kasuwa a Kano

A wannan makon wakiliyar Muryar Amurka Tamar Abari ta kai ziyara kasuwar Ganawa a yankin Matamai a jamhuriyar Nijer.

Damagaram, Niger - A wannan kasuwa dai ana sai da kayan abinci, magunguna da sauran kayayyakin masarufi. ‘Yan kasuwar, ciki har da masu sana’ar cajin waya sun bayyana yadda ake gudanar da harkokin kasuwanci musamman farashin kayayyaki.

Wasu kananan ‘yan kasuwa sun ce da cinikin da suke yi a rana suke cefane saboda rayuwa ta yi tsada.

Saurari cikakken shirin cikin sauti.

please wait

No media source currently available

0:00 0:10:42 0:00

XS
SM
MD
LG