Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kira Ga Matasa A Yakin Neman Zaben Jamhuriyar Nijar


FILE - Former Prime Minister Seïni Oumarou, leader of the opposition Patriotic and Republican Front in Niger, attends a rally in Niamey ahead of the country's 2016 presidential election, Nov. 1, 2015.
FILE - Former Prime Minister Seïni Oumarou, leader of the opposition Patriotic and Republican Front in Niger, attends a rally in Niamey ahead of the country's 2016 presidential election, Nov. 1, 2015.

A farkon fara yakin neman zaben shugaban kasa hade da na ‘yan majalisun dokoki a kasar jamhuriyar Nijar, galibin cibiyoyin jam’iyyun siyasa sun fara gargadin matasa da su kiyaye tsokano tashin hankali domin gudanar da zabubbuka cikin lafiya da kwanciyar hankali.

Gangar siyasa dai ta kada a Jamhuriyar Nijar, bude yakin neman zabe lokacine da wasu ‘yan kasuwa musammam ma masu sayar da kyallaye ke cin kasuwar su.

Birni da karkara kowa ya ‘dauki harami, domin a ko’ina an lika tutocin jam’iyyun siyasa da hotunan ‘yan takara, wanda suka hada da na masu neman kujerar shugaban kasa da na ‘yan majalisu.

Muryar Amurka ta zagaya inda ta zanta da wasu jagororin jam’iyyun siyasa domin jin ta bakinsu. Inda sukayi kira ga matasa da neman ayi yakin zabe cikin ladabi da kwanciyar hankali a kasar.

please wait

No media source currently available

0:00 0:01:42 0:00
Shiga Kai Tsaye

Zaben 2023

TASKAR VOA: Yadda Masu Fama Da Larurar Gani Za Su Kada Kuri’a A Zaben Ghana
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:16 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG