Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Korea ta Arewa ta sake gwajin harba wani makami mai lizami a yau Talata, kana an fara taron kolen Afrika


Labarun da muka samu da dumi dumun su na cewa Korea ta arewa ta sake gwajin harba wani mamaki mai lizami a yau Talata. Rundunar Sojan Korea ta arewa ce ta bada wannan labari.

A can kasar Syria kuma rundunar sojan kasar ta ayyana tsagaita bude wuta a kudancin kasar har zuwa ranar Alhamis domin goyon bayan yunkuri sasantawa a kasar.

Jiya Litinin aka bada wannan sanarwar kwana daya kafin ayi shawarwarin samun zaman lafiya a Astana baban birnin kasar Kazakhstan.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG