Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kotun Soja Ta Fara Sauraron shari'ar sojoji 32 Da Ake Zargin Sun Yi Yunkirin Juyin Mulki A Nijar A 2015

A jamhiriyar Nijar, wata kotun sojin kasar ta fara sauraron shari'ar wasu dakarun kasar da ake zargi da yunkurin yin juyin mulki a shekarar 2015.

Ministan harkoken cikin gida Mohamed Bazoum, ya ayyane cewa kimanin kararraki 32 ne kotun za ta fara sauraro, kula ya bayyana karin guide kan alkmalan da za su gudanar da shari'ar.


Domin Kari

XS
SM
MD
LG