Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kungiyar Ahmadiyya Tayi Taron Shekara A Jamhuriyar Nijar

Kungiyar Ahmadiyya wacce ta samo asali daga kasar Pakistan, yanzu haka ta samu karbuwa a fadin Jamhuriyar Nijar, inda tayi taron ta na shekara da ake kira Jalsa Salana da aka bude shi jiya a birnin Konni.

Taron Kungiyar Ahmadiyya a Jamhuriyar Nijar Photo: Harouna Mamane Bako (VOA)

XS
SM
MD
LG