Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kungiyar Kwadago ta Najeriya ta ce ta janye yajin aiki


Masu zanga zangar kin jinin janye rangwamin man fetir

Kungiyar kwadagon Najeriya ta janye yajin aiki bayanda shugaban kasar Goodluck Jonathan ya sanar da rage farashin mai zuwa naira 97

Aika Sharhinka

XS
SM
MD
LG