Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kungiyar Muslim Brotherhood ta Masar tana bukatar shugaba Mubarak ya yi murabus, san nan a kafa gwamnatin riko, da kuma yin zabe sahihi


Mohammed Badie, un des leaders des Frères Musulmans.
Mohammed Badie, un des leaders des Frères Musulmans.

A hira da Muriyar Amurka, kungiyar tayi magana kan zanga zangar da ake yi cikin kasar na nuna kyamar mulkin shugaba Hosni Mubarak,da kuma shirye shiryen kungiyar gameda zaben shugaban kasa mai zuwa.

"Babu shakka,gwamnatin Hosni Mubarak, wacce aka sani da cin hanci da rashawa, da kuma danne hakkin jama’a, tana dangantaka zanga zangar da addini domin ta tsorata hukumomin kasa da kasa. Amma haka ba gaskiya bace. Kungiyarmu mai sassaucin ra’ayi ne, da son zaman lafiya, amma abin takaici kasashen yammacin Duniya, musamman ma Amurka, tana tsoron masu kaunar addini. Hakika ba’a rasa masu matsanancin ra’ayi nan-da-can ba, duk da haka kungiyar mai sassaucin ra’ayi ne, inji Abdel Mounoum Abdel Futuh, shugaban kungiyar Muslim Brotherhood, a hira da ya yi da Muriyar Amurka."

Saurari: Turanci, Abdel Mounoum Abdel Futuh, shugaban kungiyar Muslim Brotherhood

Saurari: Arabiyya, Abdel Mounoum Abdel Futuh, shugaban kungiyar Muslim Brotherhood

Hawan Nasarawa, jihar Kano a Najeriya, lokacin da aka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG