Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Lafiya Uwar Jiki: Najeriya Na Shirin Karbar Rigakin Cutar Cizon Sauro, Mayu 12, 2022


Hauwa Umar
Hauwa Umar

Shirin ya zanta ne da Daraktan tsare-tsare, bincike da kididdiga na hukumar lafiya matakin farko ta kasa Dr. Abdullahi Bulama Garba.

Shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan mako ya tattauna ne akan shirin da Najeriya ke yi na karbar allurar zazzabin cizon sauro da ya dade yana addabar mutane, kuma cutar tana yi wa rayuwar yara 'yan kasa da shekara biyar da mata masu juna biyu barazana. A yi sauraro lafiya.

Lafiya Uwar Jiki: Najeriya Na Shirin Karbar Allurar Rigakafin Cutar Cizon Sauro - 13'03
please wait

No media source currently available

0:00 0:13:03 0:00

XS
SM
MD
LG