Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Tattaunawa Kan Matsalar Ciwon Hakori, Mayu 05, 2022


Hauwa Umar
Hauwa Umar

Shirin ya fayyace irin nau’ukan ciwon hakori, da alomomin kamuwa da wannan larura da kuma matakan da ya kamata a rika dauka don kare kamuwa da ciwon sai kuma yadda za a dauki matakin yin magani idan mutum ya riga ya kamu da ciwon na hakori.

Shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan mako ya tattauna ne akan ciwon hakuri tare da Dr. Mustapha Danjuma Abubakar. A yi sauraro lafiya.

LAFIYA UWAR JIKI: Tattaunawa Kan Matsalar Ciwon Hakori - 12'30"
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:28 0:00

XS
SM
MD
LG