Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Tattaunawa Kan Kaciyar Maza, Satumba 16, 2021


Hauwa Umar
Hauwa Umar

Shirin “Lafiya Uwar Jiki” na wannan mako ya tattauna ne akan shayi ko kaciya dangane da abin da ya shafi matsalolinta da kuma yadda take kare wanda aka yi wa daga wasu cututtuka.Shirin ya tattauna ne tare da Dr. Abuyazid Bashir da ke asibitin Bepos a Abuja. A yi sauraro lafiya tare da Hauwa Umar.

LAFIYA UWAR JIKI: Tattaunawa Kan Kaciyar Maza - 8'27"
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:27 0:00


XS
SM
MD
LG