Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYAR UWAR JIKI: Matsalar Cutar Amai Da Gudawa 08/05/21


Hauwa Umar
Hauwa Umar

Shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan mako ya tattauna ne akan cutar Cholera da ke kawo amai da gudawa.

Huhukumar kare yaduwar cututtuka ta Najeriya NCDC ta ce akalla jihohi 22 na jihohin Najeriya ne aka samu bullar cutar Cholera a 'yan makonnin da suka gabata dalilin haka ne shiri lafiya uwar jiki na wannan mako yaga ya dace ya wayar da kan jama'a game da cutar domin daukar matakan kariya.

Shirin ya tattauna da Dr. Lawal Musa Tahir Nizamiye Hospital Abuja.

LAFIYA UWAR JIKI: Matsalar Cutar Amai Da Gudawa - 10'44"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:44 0:00


XS
SM
MD
LG