Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Maharban Adamawa Sun Dakile Yunkurin Boko Haram Na Kai Hari a Madagali


Maharban Adamawa

Maharban Jihar Adamawa sun tarwatsa shirin Boko Haram na kai hari a kauyukan Madagali tare da daukan gawarwakin wadanda suka kashe da bindigogi da suka kwato sun mikawa sojoji a Madagali.

Maharban Adamawa dake yankin Madagali sun sami nasarar dakile yunkurin 'yan Boko Haram na cigaba da kai hari a kauyukan Madagali ta yi masu kwantan bauna.

Shugaban maharban na yankin Madagali yace jiya da dare mayakan Boko Haram suka yi yunkurin shiga wani kauyen Duguri amma maharban da su ma sun yi kwantan bauna sun bude masu wuta. Haka ma na bakin kwalta da suke lura da hanyar da 'yan Boko Haram su ke bi sun kashe wani shugaban 'yan Boko Haram din. Yau da safe suka samu gawarsa da wasu gawarwaki da bindigogi.

Kayan da 'yan Boko Haram suka diba a kauyen da suka kai hari duk maharban suka kwato yayinda suke bude masu wuta.

Ga rahoton Ibrahim Abdulaziz da karin bayani.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:44 0:00

Facebook Forum

Laftanar Janar Farouk Yahaya

Makasan Sheikh Goni Aisami Sun Bata Sunan Sojin Najeriya – Laftanar Janar Farouk Yahaya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG