Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Majalisar Dattawan Najeriya Ta Amince Da Dokar Kafa Wata Gidauniyar Tallafawa Harkokin Noma - Kashi Na Uku, Yuli 06, 2021


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

A cikin shirin na mu na wannan makon, Wakiliyar mu Medina Dauda ta tambayi Sanata Abdullahi Adamu cewa ko wannan sabuwar Gidauniya ta noma za ta kula da harkar iraruwa?

NOMA TUSHEN ARZIKI: Majalisar Dattawan Najeriya Ta Amince Da Dokar Kafa Wata Gidauniyar Tallafawa Harkokin Noma
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:25 0:00


XS
SM
MD
LG