Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Majalisar Dattawan Najeriya Ta Amince Da Dokar Kafa Wata Gidauniyar Tallafawa Harkokin Noma - Kashi Na Biyu, Yuni 29, 2021


Mohammed Baballe

A cikin shirin na mu na wannan makon, Wakiliyar mu Medina Dauda ta tambayi Sanata Abdullahi Adamu cewa tun da Majalisa ce ta yi wannan doka ta kafa Gidauniyar tallafawa harkokin noma a Najeriya, ko wane irin rawa gwamnati zata taka a wannan Gidauniyar?

NOMA TUSHEN ARZIKI: Majalisar Dattawan Najeriya Ta Amince Da Dokar Kafa Wata Gidauniyar Tallafawa Harkokin Noma
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:10 0:00


XS
SM
MD
LG