Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

HOTUNA: Majalisar Wakilan Amurka Ta Amince Da Shirin Taimakawa Najeriya Wajen Yakar Boko Haram

Wani kudurin doka da 'yar Majalisar Amurka Frederica Wilson ta mika gaban Majalisa da zata taimakawa Najeriya wajen yakar Boko Haram, ta sami nasara. kudurin dokar dai zai baiwa sakataren harkokin wajen Amurka ikon taimakawa Najeriya a yakin da take da Boko Haram da kokarin ceto sauran 'yan matan Chibok da aka sace.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG