Accessibility links

Majalisar Wakilan Najeriya Tana Nema A Jawa Dakubo Asari Kunne

  • Grace Alheri Abdu

Shugaban kasar Najeriya Goodluck Jonathan
Majalisar Wakilan Najeriya ta umarci Sufeto Janar na ‘yan sanda a kasar da kuma Mai ba Shugaba Goodluck Jonathan shawara a harkarkokin tsaro su gayyaci Tsohon Shugaban ‘yan tsageran yankin Naija Delta Mujaheed Asari Dokubo da Mai ba shugaba Jonathan shawara a kan harkokin yankin Kingsley Kuku domin su ja masu kunne dangane da kalaman da suke yi game da zaben shekara ta dubu biyu da goma sha biyar.

Masu kula da lamura suna bayyana cewa, irin wadannan kalaman suna da hatsari ga ci gaban kasa madaurinki daya.

Ra’ayinka

Show comments

XS
SM
MD
LG