Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Cacar Baki Tsakanin PDP Da APC Kan Matsalar Tsaro-07, Mayu, 2021


Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya yi bibiya kan matsalar tsaro a Najeriya. Wadanda su ka yi bayanai a shirin sun hada da Shugaban Jami'yyar APC na kasa kuma gwamnan Yobe, Mai-Mala Buni, da sakataren Jami'yyar PDP na kasa Alh. Tsauri, da tsohon gwamnan Jigawa Sule Lamido da Dr. Ahmed Mahmud Gumi da kuma Dr. Hakeem Baba Ahmed.

Saurari shirin da Isa Lawal Ikara ya shirya ya kuma gabatar:

MANUNIYA: Cacar Baki Tsakanin PDP Da APC Kan Matsalar Tsaro-10:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:32 0:00


XS
SM
MD
LG