Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Lamarin Zaben 2023- Yadda ‘Yan Siyasa Ke Sake Sheka, Da Kuma Yunkurin Mata Na Shiga Takarar Shugaban Kasa, Afrilu 8, 2022


Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

MANUNIYA: A cikin shirin Manuniya na wannan mako mun yi bibiyi kan lamarin zaben 2023 da ke tafe a Najeriya, musamman yadda 'yan siyasa ke ta canza sheka da kuma yunkurin mata na shiga takarar shugaban kasa, sai kuma ikirarin lashe zabe da Jam'iyyar APC ke ci gaba da yi.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

MANUNIYA: Lamarin Zaben 2023, Yadda ‘Yan Siyasa Ke Sheka Da Kuma Yunkurin Mata Na Shiga Takarar Shugaban Kasa, Afrilu 8, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:07 0:00

XS
SM
MD
LG