Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Nazari Akan Sabuwar Dokar Da ta Ce Masu Mukami Su Ajiye Mukamansu Domin Shiga Zabe, Afrilu 22, 2022

Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

A cikin shirin na wannan mako mun yi nazari ne akan kudin takaddar takara na Jam'iyyun Najeriya, da sabuwar dokar zaben da ta ce masu mukamin nadi da ke son takara su ajiye mukaman su, da zubar da makaman Jami'an gwamnatin Ganduje a Kano da kuma matsalar tsaro a Kaduna.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

MANUNIYA: Nazari Akan Sabuwar Dokar Da ta Ce Masu Mukami Su Ajiye Mukamansu Domin Shiga Zabe, Afrilu 22, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:05 0:00

XS
SM
MD
LG