Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Rikicin Cikin Gida Na PDP Da Na Zaben Shugabanni A APC, Satumba 10, 2021


Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan mako ya yi nazari ne akan rikichin cikin gida a Jam'iyyar PDP mai adawa da kuma rigimar zaben shugabanni a Jam'iyyar APC sai kuma zaben Kananan hukumomi a jihar Kaduna wanda aka yi da na'urorin zamani. A yi sauraro lafiya tare da Isah Lawal Ikarah.

MANUNIYA: Rikicin Cikin Gida Na PDP Da Na Zaben Shugabanni A APC - 10'25"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:26 0:00


XS
SM
MD
LG