Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MATASA A DUNIYAR GIZO: Al'amuran Da Ke Tattare Da Auren Da Ake Yi Idan An Hadu a Yanar Gizo - 29 Agusta, 2021


Shamsiyya Hamza Ibrahim
Shamsiyya Hamza Ibrahim

Shin yana yiwuwa don ka ga mutum a yanar gizo ka yanke shawarar zaman aure da shi ko da ma ba ku taba ganin juna ba a zahiri? Amsar wannan tambaya shirin Matasa a Duniyar Gizo na wannan mako zai yi kokarin lalubo amsarta kenan tare da Shamsiyya Hamza Ibrahim. A yi sauraro lafiya:

MATASA A DUNIYAR GIZO: Al'amuran Da Ke Tattare Da Auren Da Ake Yi Bayan Haduwa a Yanar Gizo - 7'00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:59 0:00


XS
SM
MD
LG