Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MATASA A DUNIYAR GIZO: Tattaunawa Kan Yadda Iyaye Za Su Rika Sa Ido Akan Abubuwan Da 'Ya'yansu Ke Yi A Kafafen Sada Zumunta, Yuli 03, 2022


Shamsiyya Hamza Ibrahim
Shamsiyya Hamza Ibrahim

A makon da ya gabata aka gurfanar da Ameera a gaban kuliya a Abuja inda aka ba da belinta bayan da lauya mai kare ta ya ce tana fama da matsalar kwakwalwa.

Shirin na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda ake kira ga iyaye, da su rika sa ido kan abubuwan da 'ya'yansu ke yi a kafafen sada zumunta yayin da batun matashiyar nan mai suna Ameera Safiyanu, wacce ta yi karyar an sace ta tare da wasu mata 17 ya karade kafafen sada zumunta Najeriya.

MATASA A DUNIYAR GIZO: Tattaunawa Kan Yadda Iyaye Za Su Rika Sa Ido Akan Abubuwan Da 'Ya'yansu Ke Yi A Kafafen Sada Zumunta - 7'07"
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:07 0:00

XS
SM
MD
LG