Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MATASA A DUNIYAR GIZO: Yadda NOA Ta Ke Amfani Da Kafafen Sada Zumunta Wajen Kai wa Ga Matasa - Satumba 12, 2021


Shamsiyya Hamza Ibrahim

Hukumar wayar da kan al'umma ta NOA a Najeriya, ta fadada hanyoyin isar da sakkoninta ga matasa ta hanyar amfani da kafafen sada zumunta a wani mataki na fadakarsu kan halin da kasa ke ciki. A yi sauraro lafiya.

MATASA A DUNIYAR GIZO: Yadda Hukumar NOA Take Amfani Da Kafafen Sada Zumunta Wajen Kai wa Ga Matasa - 6'38"
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:38 0:00


XS
SM
MD
LG