Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mayaka Sun Kai Kazamin Hari A Garin Baga

Mutane sun tsere suna tsallake shingaye, kuma sun rufe shagunansu biyo bayan harin kunar bakin waken na, Maiduguri, Najeriya, Talata, Nuwamba 25, 2014.
Mutane sun tsere suna tsallake shingaye, kuma sun rufe shagunansu biyo bayan harin kunar bakin waken na, Maiduguri, Najeriya, Talata, Nuwamba 25, 2014.

Wadansu ‘yan bindiga sun kai hari a kauyen Baga dake makwabtaka da Chadi abinda ya sa mazauna kauyuka da dama suka ketara zuwa kasar.

Wadansu ‘yan bindiga sun kai hari a kauyen Baga dake makwabtaka da Chadi abinda ya sa mazauna kauyuka da dama suka ketara zuwa kasar.

Rahotanni na nuni da cewa, maharan da ake kyautata zaton ‘yan Boko Haram ne sun isa garin ne da manyan makamai suka fara harbin kan mai uwa da wabi da kone kone.

Duk da kokarin da jami’an tsaron da aka girke a garin da kuma yan banga suka yi, basu iya shan karfin mayakan ba.

Wakilinmu Haruna Dauda Bi’u ya yi karin haske dangane da harin.

Rahoton Hari a garin Baga-4:59
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:59 0:00
Shiga Kai Tsaye

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG