Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mayakan Saman Najeriya Sun Rugurguza Sansanin Yan Bindigar Zamfara

Rundunar Sojan saman Najeriya ta kaddamar da tashin jiragenta a filin jirgin saman Sultan Abubakar don tunkarar 'yan bindiga a yankunan jihohin Sokoto da Kebbi, inda ta kara karfin sansaninta na runduna ta 119 dake Jihar Sokoto.

JIRGIN YAKIN SOJIN SAMAN NAJERIYA Photo: Hassan Maina Kaina (VOA)

XS
SM
MD
LG