Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mutane 38 Suka Mutu 80 Suka Jikkata A Harinda Boko Haram Ta Kai A Madalla


Wani gini da ya lalace kusa da inda aka kai harin bam a cikin jihar Nija.
Wani gini da ya lalace kusa da inda aka kai harin bam a cikin jihar Nija.

Kwamitin da gwamnatin jihar Nija ta kafa domin ya binciki yawan barnar rayuka da dukiyoyin jama'a da aka yi sakamakon harin bam da aka akia kan wata coci a garin Madalla, cikin jihar Nija ya mika rahotonsa.

Kwamitin da gwamnatin jihar Nija ta kafa domin ya binciki yawan barnar rayuka da dukiyoyin jama'a da aka yi sakamakon harin bam da aka kai kan wata coci a garin Madalla,ranar kirsimeti cikin jihar, ya mika rahotonsa.

Da yake magana da wakilin Sashen Hausa na Muriryar Amurka a Minna, shugaban kwamitin, wanda har ila yau shine kwamishinan ma'aikatar kananan hukumomi Alhaji Yusuf Garba Tagwai yace mutane 38, wasu 80 ne suka jikkata a harin.

Ya kara d a cewa gidaje 36,motoci bakwai, da babura hudu ne aka lalata sakamakon harin da aka kai ranar lahadi da ta wuce.

Sauri:

Aika Sharhinka

XS
SM
MD
LG