Accessibility links

VOA60 AFIRKA: GABON Shugaba Ali Bongo Na Kasar Gabon Ya Yi Adu'ar Zaman Lafiya A Wajen Salar Idii


Shugaba Ali Bongo na kasar Gabon ya yi adu'ar samun zaman lafiya a wajen salar Idii, a yayinda kasar ke fama da rikicin siyasa, biyo bayan zaben shugabancin kasar da aka yi a watan Agusta.

XS
SM
MD
LG