Accessibility links

VOA60 DUNIYA: PHILIPPINES Shugaba Rodrigo Duterte Ya Ce Ba Zai Yanke Dangantaka Da Abokan Huldarsu Ba


Shugaba Rodrigo Duterte ya ce ba zai yanke dangantaka da abokan huldarsu ba, kwana daya bayan kiran da yayi na cire dakarun Amurka na musamman daga kasar Philippines.

XS
SM
MD
LG