Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Hira Da Wani Gurgu Da Ya Yi Fice A Sha’anin Kasuwanci, Nuwamba 24, 2022


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

NIAMEY, NIGER - A cikin shirin na wannan makon, mun leka daya daga cikin kasashen Afirka ta tsakiya don duba yanayin rayuwar masu bukata ta musamman a wannan yanki, inda muka tattauna da wani gurgu da ya yi fice a sha’anin kasuwanci a garin N’gaoundere bayan fama da fadi-ta-tashi irin na zaman duniya.

Nakasassu
Nakasassu

Saurari cikakken shirin daga Souley Moumouni Barma:

NAKASA BA KASAWA BA: Hira Da Wani Gurgu Da Ya Yi Fice A Sha’anin Kasuwanci, Nuwamba 24, 2022 .mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:59 0:00

XS
SM
MD
LG