Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Hira Da Wani Makaho Kocin Wata Kungiyar Kwallon Kafa A Kontagora, Oktoba 06, 2022


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

Mun samu bakuncin wani makaho da ya shahara a wani fannin da ba kasafai ake samun masu lalurar indanu cikinta ba.

NIAMEY, NIGER - A cikin shirin na wannan makon, bakon nan makaho ne da ke horar da ‘yan kwallo a Jihar Nejan Najeriya, wannan dan taliki dai ya yi fice a harkar kwallon kafa a Kontogora inda shi ne kocin kungiyar.

Saurari cikakken shirin Souley Moumouni Barma:

NAKASA BA KASAWA BA: Hira Da Wani Makaho Kocin Wata Kungiyar Kwallon Kafa A Kontagora, Oktoba 06, 2022.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:00 0:00

XS
SM
MD
LG