Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA:Hira da Madame Boukari Kadidjatou Amadou - Mayu 12, 2022


Souley Mummuni Barma

Kungiyoyin mata naksassu masu sana’oin hannu sun bude kasuwar baje koli a birnin Yamai a matsayin wani bangare na bukin ranar matan Nijer da ake gudanarwa a ranar 13 ga watan mayu yau shekaru a kalla 30. Kasuwar wace ke samun halartar tawagogin mata masu bukata ta musamman daga illahirin jihohin kasar wata dama ce ta kara jaddada cewa sun juya wa bara baya a dalilin ayyukan da suka koya.

Saurari cikakken shirin domin jin hirar da aka yi da Madame Boukari Kadidjatou Amadou shugabar kwamitin da ya shirya wannan haduwa:

Hira da Madame Boukari Kadidjatou Amadou-6:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:02 0:00

XS
SM
MD
LG